Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, majiyoyin yada labarai na kasar Isra’ila sun bayar da rahoton mutuwar ‘yan Isra’ila 5 tare da raunata wasu 6 a wani hari da makami da aka kai a birnin Bani Brak da ke gabashin birnin Tel Aviv.
2 Afirilu 2022 - 11:11
Lambar labari: 1243918